16 “In kana da ganewa sai ka saurari wannan; ka saurari abin da zan ce.
16 “Idan kai haziƙi ne, to, ji wannan, Kasa kunne ga abin da zan faɗa.
Amma ni ma ina da hankali kamar ku; ba ku fi ni ba. Wane ne bai san duk waɗannan abubuwan ba?
’yan adam duka za su hallaka tare, mutum kuma zai koma ƙasa.
Maƙiyin gaskiya zai iya yin mulki? Za ka iya ba mai gaskiya, Maɗaukaki laifi?