Ayuba 32:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Sai Elihu ɗan Barakel mutumin Buz ya ce, “Ni ƙarami ne a shekaru, ku kuma kun girme ni; shi ya sa na ji tsoro na kāsa gaya muku abin da na sani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Elihu ɗan Barakel, mutumin Buz, ya fara magana, ya ce, “A shekaru dai ni yaro ne ku kuwa manya ne, Don haka ina jin nauyi, Ina kuma jin tsoro in faɗa muku ra'ayina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |