Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 32:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Na jira sa’ad da kuke magana, na ji muhawwararku lokacin da kuke neman abin da za ku faɗa,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

11 “Ga shi, na dakata na ji maganarku, Na kasa kunne ga maganarku ta hikima, Tun kuna tunani a kan abin da za ku faɗa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 32:11
9 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Mai arziki zai yi zato shi mai hikima ne a ganinsa, amma matalauci mai basira ya fi shi sanin abin da yake daidai.


Wanda ya fara mai da jawabi yakan zama kamar shi ne mai gaskiya, sai wani ya fito ya yi masa tambaya tukuna.


Elihu ya jira sai a wannan lokaci ne ya yi magana da Ayuba, don shi ne yaro a cikinsu duka.


Sukan jira ni kamar yadda ake jiran ruwan sama. Sukan sha daga cikin maganganuna kamar mai shan ruwan bazara.


“Mutane suna mai da hankali su saurare ni, suna yin shiru don su ji shawarata.


“Mun yi nazarin wannan, kuma gaskiya ne. Saboda haka ka ji, ka kuma yi amfani da shi.”


“Saboda haka nake ce muku, ku saurare ni; ni ma zan gaya muku abin da na sani.


na saurare ku da kyau. Amma ba waninku da ya nuna Ayuba yana da laifi; ba ko ɗayanku da ya amsa muhawwararsa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ