Ayuba 31:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Bai ga hanyoyina ba ne bai ƙirga kowace takawata ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Allah ya san dukan abin da nake yi, Yana ƙididdige dukan takawata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
A maimakon, sai ka nuna wa Ubangiji na sama girman kai. Ka sa aka kawo maka su kwaf na zinariya daga haikalinsa, da kai da hakimanka, da matanka da ƙwarƙwaranka kuka sha ruwan inabi da su. Kuka yabi allolin zinariya da na azurfa, da na tagulla, da na baƙin ƙarfe, da na itace, da na dutse waɗanda ba sa ji, ba sa gani, ba sa da gane kome. Amma ba ka girmama Allah ba, wanda ranka da dukan harkokinka suna a hannunsa.