Ayuba 31:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Wuta ce take ƙuna har ta hallakar; za tă cinye saiwar abin da na shuka ƙurmus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Za ta zama wuta mai ci har ta hallaka, Za ta cinye saiwar abin da na shuka ƙurmus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Ta haka zan zo kusa da ku don in yi hukunci. Zan hanzarta ba da shaida a kan masu yin sihiri, da mazinata da masu shaidar zur. Zan ba da shaida a kan waɗanda suke zaluntar ma’aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye da marayu, suna kuma hana baƙi samun adalci, ba sa ma tsorona,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.