Ayuba 30:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Duk sun rame don rashi da yunwa, suna yawo a gaigayar ƙasa a kufai da dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Saboda rashi da matsananciyar yunwa sun rame, Sai gaigayar ƙasa suke yi da dare, a cikin kufai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Aka kore shi daga cikin mutane aka kuma ba shi tunani irin na dabba; ya yi zama tare da jakunan jeji, ya kuma ci ciyawa kamar shanu; jikinsa kuma ya jiƙe da raɓa, har zuwa lokacin da ya gane, ashe, Allah Maɗaukaki ne mai iko duka a kan dukan mulkoki a duniya, yake kuma ba da mulki ga duk wanda ya ga dama.