Ayuba 30:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Na yi baƙi ƙirin, amma ba rana ce ta ƙona ni ba. Na tsaya a cikin mutane, na kuma yi kuka don taimako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Na yanƙwane, amma ba yanƙwanewar rana ba, Na tsaya a gaban taron jama'a, ina roƙon taimako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |