8 Manyan namun jeji ba su taɓa binta ba, ba zakin da ya taɓa binta.
8 Namomin jeji ba su taɓa bin hanyar ba, Ko zaki ma bai taɓa binta ba.
Tsuntsu mai farauta bai san hanyarta ba, ba shahon da ya taɓa ganin ta.
Hannun mutum ya iya sarrafa ƙanƙarar duwatsu, yă kuma tumɓuke tushen duwatsu.
Tana rena duk masu girman kai. Ita take mulki kan duk masu girman kai.”
Yana riƙe da nasara a ma’aji don masu yin gaskiya, shi ne mafaka ga waɗanda tafiyarsu ba ta da laifi,