14 Zurfi ya ce, “Ba ta wurina”; teku ya ce, “Ba ta wurina.”
14 Zurfafa sun ce, ‘Ba ta a cikinmu,’ Tekuna kuma sun ce, ‘Ba ta tare da mu.’
Mutum bai gane muhimmancinta ba, ba a samunta a ƙasar masu rai.
Ba irin zinariyar da za tă iya sayenta, ko kuma a iya auna nauyinta da azurfa.
A bayanta ya bar haske kamar zurfin ruwan da yana kumfa.