29 Ba ku taɓa tambayar waɗanda suke tafiya ba? Ba ku kula da labaransu,
29 “Ashe, ba ku yi magana da matafiya ba? Ba ku kuma san rahoton da suka kawo ba?
Kada masu wuce su ce, “Albarkar Ubangiji ta kasance a kanku; muna sa muku albarka a cikin sunan Ubangiji.”
Kuna cewa, ‘Yanzu ina gidan babban mutumin nan, tenti wurin da mugaye suke zama?’
cewa an kāre mugu daga ranar bala’i, an kāre shi daga ranar fushi?