Ayuba 20:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Sammai za su fallasa laifinsa; duniya za tă yi gāba da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Samaniya ta bayyana zunubin wannan mutum, Duniya kuma ta ba da shaida gāba da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Ta haka zan zo kusa da ku don in yi hukunci. Zan hanzarta ba da shaida a kan masu yin sihiri, da mazinata da masu shaidar zur. Zan ba da shaida a kan waɗanda suke zaluntar ma’aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye da marayu, suna kuma hana baƙi samun adalci, ba sa ma tsorona,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.