Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 19:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Duk abokaina sun yashe ni; waɗanda nake ƙauna sun zama ba sa ƙaunata.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

19 Aminaina na kusa sukan dube ni, duban ƙyama, Waɗanda na fi ƙaunarsu duka sun zama maƙiyana.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 19:19
12 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Har abokina na kurkusa, wanda na amince da shi, wanda muke cin abinci tare, ya juya yana gāba da ni.


Amma Yesu ya tambaye shi ya ce, “Yahuda, ashe, da sumba za ka bashe Ɗan Mutum?”


Abokina ya kai wa abokansa hari; ya tā da alkawarinsa.


Abokaina da maƙwabtana sun guje ni saboda miyakuna; maƙwabtana ba sa zuwa kusa.


Dangina sun tafi; abokaina na kurkusa sun manta da ni.


Har ’yan yara suna rena ni; in sun gan ni sai su fara yi mini riyar reni.


Ka ɗauke abokaina na kurkusa daga gare ni ka sa na zama abin ƙyama a gare su. An kange ni, ba yadda zan kuɓuta


Yanzu kuma kun nuna mini ba ku iya taimako; kun ga abin bantsoro kuka tsorata.


Amma kai, ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai, ka tā da ni, don in sāka musu.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ