Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 18:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Yaushe za ka gama maganganun nan? Ka dawo da hankalinka sa’an nan za mu iya yin magana.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

2 “Ayuba, mutane kamarka sun taɓa yin shiru? Da ka yi ƙoƙari ka kasa kunne da mun yi magana da kai.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 18:2
12 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

’Yan’uwana ƙaunatattu, ku lura da wannan. Ya kamata kowa yă kasance mai saurin saurara, ba mai saurin magana ba, ba kuma mai saurin fushi ba,


Duk wanda yakan ba da amsa kafin ya saurara, wannan wauta ce da kuma abin kunya.


“Amma yanzu, Ayuba, ka saurari abin da zan ce; ka sa hankali ga kowane abin da zan faɗa.


“Ku saurare ni da kyau; bari wannan yă zama ta’aziyyar da za ku ba ni.


“Duk surutun nan ba za a amsa maka ba? Ko mai surutun nan marar laifi ne?


“Har yaushe za ka gama faɗa waɗannan abubuwa? Maganganunka ba su da amfani.


A wurin mugaye za su daina yin mugunta, gajiyayyu kuma za su huta.


Don me muke kamar shanu a wurinka, ka ɗauke mu mutanen wofi?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ