14 Ya ji mini rauni a kai a kai ya auko mini kamar mai yaƙi.
14 Ya yi ta yi mini rauni a kai a kai, Ya fāɗa mini kamar soja da ƙiyayya ta haukata.
Sukan auka kamar jarumawa; sukan hau katanga kamar sojoji. Kowa yana takawa bisa ga tsari, ba mai kaucewa.
Zurfi kan kira zurfi cikin rurin matsirgar ruwanka; dukan raƙuma da igiyoyi sun sha kaina.
Zai sa hadari yă danne ni yă ƙara mini ciwona ba dalili.
Ya kuwa fāɗa musu ya kuma karkashe su da yawa. Sa’an nan ya gangara ya zauna a kogo a dutsen Etam.
Ka dube ni ba tausayi; Ka kai mini hari da ƙarfin hannunka.