Ayuba 14:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 In mutum ya mutu, ko zai sāke rayuwa? In haka ne zan daure kwanakin da nake shan wahala har su wuce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Idan mutum ya mutu, zai sāke rayuwa kuma? Amma zan jira lokaci mafi kyau, In jira sai lokacin wahala ya wuce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |