Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 13:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 “Kai dai biya mini waɗannan bukatu biyu kawai ya Allah, ba zan kuwa ɓoye daga gare ka ba;

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

20 Ina da abu biyu da zan yi maka roƙo, Ka yarda da su, sa'an nan ba zan yi ƙoƙari in ɓoye ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 13:20
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

duhu ma ba zai zama duhu gare ka ba; dare zai haskaka kamar rana, gama duhu ya yi kamar haske gare ka.


Ko wani zai ce ga laifin da na yi? In an same ni da laifi, zan yi shiru in mutu.


Ka janye hannunka nesa da ni, ka daina ba ni tsoro da bantsoronka.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ