Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 12:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Shi ne mai ƙarfi da kuma mai nasara; mai ruɗi da wanda aka ruɗa, duk nasa ne.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

16 Allah mai iko ne a kullum kuwa cikin nasara yake Da macuci, da wanda aka cutar, duk ƙarƙashin ikon Allah suke.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 12:16
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

“ ‘In kuma aka ruɗi annabin har ya yi annabci, Ni Ubangiji na rinjayi wannan annabi, zan kuma miƙa hannuna gāba da shi in hallaka shi daga cikin mutanena Isra’ila.


In ya bincike ku zai tarar ba ku da laifi? Ko za ku iya ruɗe shi yadda za ku ruɗi mutane?


Kada ka bari a kai mu cikin jarraba, amma ka cece mu daga mugun nan. ’


Za ku iya yin muguwar magana a madadin Allah? Ko za ku yi ƙarya a madadinsa?


“Allah ne mai iko da kuma hikima, shawara da ganewa nasa ne.


Ya ce, “Yabo ya tabbata ga sunan Allah har abada abadin; hikima da iko nasa ne.


Amma ruhun da yake cikin mutum, numfashin Maɗaukaki shi ne yake ba shi ganewa.


Gama Ubangiji yana ba da hikima, daga bakinsa kuma, sani da ganewa sukan fito.


Shi ma yana da hikima kuma zai iya kawo masifa; ba ya janye kalmominsa. Zai yi gāba da gidan mugu, gāba da waɗanda suke taimakon masu aikata mugunta.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ