Ayuba 12:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ran kowace halitta yana a hannunsa, haka kuma numfashin dukan ’yan adam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Allah shi ne yake bi da rayukan talikansa. Numfashin dukan mutane kuwa a ikonsa yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
A maimakon, sai ka nuna wa Ubangiji na sama girman kai. Ka sa aka kawo maka su kwaf na zinariya daga haikalinsa, da kai da hakimanka, da matanka da ƙwarƙwaranka kuka sha ruwan inabi da su. Kuka yabi allolin zinariya da na azurfa, da na tagulla, da na baƙin ƙarfe, da na itace, da na dutse waɗanda ba sa ji, ba sa gani, ba sa da gane kome. Amma ba ka girmama Allah ba, wanda ranka da dukan harkokinka suna a hannunsa.