9 Tsayinsu ya fi tsawon duniya da kuma fāɗin teku.
9 Fāɗin girman Allah ya fi duniya Ya kuma fi teku fāɗi.
Sun fi nisan sama tudu, me za ka iya yi? Sun fi zurfin kabari zurfi, me za ka sani?
“In ya zo ya kulle ka a kurkuku ya ce kai mai laifi ne, wa zai hana shi?
“Amma na gaya maka, a nan ba ka yi daidai ba, gama Allah ya fi mutum girma.
Ka yi tambaya, ‘Wane ne wannan da ya ƙi karɓar shawarata shi marar ilimi?’ Ba shakka na yi magana game da abubuwan da ban gane ba, abubuwan ban al’ajabi da sun fi ƙarfin ganewata.