Ayuba 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Duk surutun nan ba za a amsa maka ba? Ko mai surutun nan marar laifi ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 “Ba wanda zai amsa dukan wannan surutu? Yawan magana yakan sa mutum ya zama daidai? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Wata ƙungiyar Afikuriya da kuma masu bin ussan ilimin Sitoyik suka fara gardama da shi. Waɗansunsu suka ce, “Mene ne mai surutun nan yake ƙoƙarin faɗi?” Waɗansu suka ce, “Kamar yana wa’azin baƙin alloli ne.” Sun faɗa haka ne domin Bulus yana wa’azin labari mai daɗi game da Yesu da kuma tashin matattu.