Ayuba 10:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ko da yake ka san ba ni da laifi, kuma ba wanda zai iya cetona daga hannunka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ka sani, ba ni da laifi, Ka kuma sani, ba wanda zai cece ni daga gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Yanzu sa’ad da kuka ji karar ƙaho, da sarewa, da garaya, da goge, da molo da algaita da kowane irin kaɗe-kaɗe da bushe-bushe, in kuna a shirye ku rusuna ƙasa ku yi wa wannan gunkin da na yi sujada, to, da kyau. Amma in ba ku yi sujada ba, za a je fa ku yanzu a cikin tanderun wutar nan. In ga kowane ne allahn nan da zai kuɓutar da ku daga hannuna?”