Ayuba 1:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 ya ce, “Tsirara na fito daga cikin mahaifiyata, tsirara kuma zan koma. Ubangiji ya bayar, Ubangiji kuma ya karɓa; yabo ya tabbata ga Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 ya ce, “Ban shigo duniya da kome ba, ba kuma zan fita cikinta da kome ba. Ubangiji ya bayar, shi ne kuma ya karɓe, yabo ya tabbata ga sunansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |