Ayuba 1:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 sai Sabenawa suka auka musu suka kwashe su suka tafi, suka karkashe masu yi maka aiki duka, ni kaɗai na tsira na zo in gaya maka!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 sai Sabiyawa suka auka musu farat ɗaya, suka sace su duka, suka kuma karkashe duk barorinka, sai ni kaɗai na tsira, na zo in faɗa maka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |