Ayuba 1:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A ƙasar Uz akwai wani mutum mai suna Ayuba. Mutum ne marar laifi kuma mai adalci; yana tsoron Allah, ba ruwansa da mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Akwai wani mutum a ƙasar Uz, mai suna Ayuba, amintacce ne, mai tsoron Allah. Shi mutumin kirki ne, natsattse, yana ƙin aikata kowace irin mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |