Amos 9:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ko da sun tona rami kamar zurfin kabari, daga can hannuna zai fitar da su. Ko da sun hau can sama daga can zan sauko da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ko da za su nutsa zuwa lahira, Zan kama su. Ko sun hau Sama, Zan turo su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Saboda haka ba wani daga cikin itatuwan da suke kusa da ruwan da zai taɓa yin fariyar tsawonsa, har kawunansu su kai cikin gizagizai. Ba wani daga cikin itatuwan da ya sha ruwa sosai da zai taɓa yi wannan tsayi; duk an bashe su ga mutuwa, zuwa can ƙasa, a cikin matattu, tare da waɗanda suka gangara zuwa rami.