Amos 8:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Mutane za su yi ta tangaɗi daga teku zuwa teku suna yawo daga arewa zuwa kudu, suna neman maganar Ubangiji, amma ba za su samu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Mutane za su raunana, su riƙa kai da kawowa, Daga gabas zuwa yamma, daga kuma kudu zuwa arewa. Za su dudduba ko'ina suna neman saƙo daga Ubangiji, Ba kuwa za su samu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |