Amos 7:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ga abin da ya nuna mini. Ubangiji yana tsaye kusa da bangon da aka gina, bisa ga awon igiyar gwada gini, da kuma magwaji a hannunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ubangiji kuma ya nuna mini wani wahayi. A wahayin sai na gan shi, yana tsaye kusa da bangon da ake ginawa. Yana riƙe da igiyar awon gini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |