Amos 7:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya nuna mini. Ubangiji Mai Iko Duka yana shirin hukunta da wuta; wutar ta ƙone teku ta kuma ƙone ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, na gan shi yana shirin hukunta jama'arsa da wuta. Wutar ta ƙone babbar teku, har ma ta fara ƙone ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |