Amos 6:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 ku da kuke murna saboda an ci Lo Debar da yaƙi kuka kuma ce, “Ba da ƙarfinmu ne muka ƙwace Karnayim ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Kuna fariyar cin garin Lodebar, wato wofi, da yaƙi. Kun ce, “Ƙarfinmu ya isa har mu ci Karnayim, wato ƙaho biyu, da yaƙi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |