Amos 5:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Za ku zama kamar mutanen da suka guje wa zaki sai suka fāɗa a hannun beyar, ko kuma kamar wanda ya shiga gida ya dāfa hannu a bango sai maciji ya sare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Zai zama kamar wanda ya tsere wa zaki Ya fāɗa a bakin beyar! Ko kuwa kamar wanda ya komo gida, Ya dāfa bango, maciji ya sare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |