Amos 4:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutane suna tangaɗi daga gari zuwa gari suna neman ruwa amma ba su sami isashen ruwan sha ba, duk da haka ba ku juyo gare ni ba,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ƙishirwa ta sa jama'a su tafke har birane biyu ko uku Suka tafi neman ruwa a birnin da suke maƙwabtaka da shi, A nan ma ba su sami isasshen ruwan sha ba, Duk da haka ba ku komo wurina ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |