Amos 3:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce, “Abokin gāba zai ƙwace ƙasar, zai saukar da mafakarku, zai washe kagarunku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 “Saboda haka abokan gaba za su kewaye ƙasarsu, Su hallakar da kagaransu, Su washe gidajen nan nasu masu daraja.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |