Amos 2:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Zan sa wuta a Mowab da za tă ƙone kagarun Keriyot Mowab za tă gangara cikin hayaniya mai girma cikin kururuwar yaƙi da kuma ƙarar ƙaho. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Zan aukar da wuta a ƙasar Mowab, Ta ƙone kagarar Keriyot. Jama'ar Mowab za su mutu a hargitsin yaƙi, Sa'ad da sojoji suke sowa, ana busa ƙahoni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |