Amos 2:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 ’Yan baka ba za su iya dāgewa ba, masu saurin gudu ba za su tsira ba mahayin dawakai kuma ba zai tsere da ransa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 'Yan baka ba za su iya ɗagewa ba. Masu saurin gudu ba za su tsira ba. Mahayan dawakai kuma ba za su tsere da rayukansu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |