Amos 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 “Saboda haka, yanzu zan murƙushe ku kamar yadda amalanke yakan murƙushe sa’ad da aka yi masa labtun hatsi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Zan danƙare ku a inda kuke Kamar yadda ake danƙare amalanke da kayan tsaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa’an nan a cikin al’ummai inda aka kai ku zaman bauta, waɗanda suka a tsere za su tuna da ni, yadda raina ya ɓaci ta wurin zukatansu marasa imani, waɗanda suka rabu da ni, da kuma ta wurin idanunsu, waɗanda suka yi sha’awace-sha’awacen gumakansu. Za su ji ƙyamar kansu saboda mugayen abubuwan da suka aikata.