Amos 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Na fitar da ku daga ƙasar Masar, na kuma bishe ku tsawon shekaru arba’in a cikin hamada don in ba ku ƙasar Amoriyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Na fito da ku, wato jama'ata daga Masar. Na bi da ku cikin jeji shekara arba'in, Na kuwa ba ku ƙasar Amoriyawa ta zama taku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |