Amos 1:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ga abin da Ubangiji ya ce, “Saboda zunubai uku na Gaza, har guda huɗu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Don sun kwashe al’umma gaba ɗaya sun sayar wa Edom, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ubangiji ya ce, “Mutanen Gaza sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don sun kwashe al'umma duka, sun sayar wa mutanen Edom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |