Afisawa 6:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya. Ku nuna musu halin bangirma, kuna kuma yin musu biyayya cikin dukan abu, da zuciya ɗaya kamar ga Kiristi kuke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Ku bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya, da hali bangirma tare da matsananciyar kula da zuciya ɗaya, Almasihu kuke yi wa ke nan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |