Afisawa 6:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ku kuma iyaye, kada ku tsokane ’ya’yanku. Ku yi musu reno mai kyau. Ku koyar da su, ku kuma gargaɗe su game da Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ku ubanni, kada ku sa 'ya'yanku su yi fushi, sai dai ku goye su da tarbiyya, da kuma gargaɗi ta hanyar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |