Afisawa 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ai, mu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Kiristi Yesu musamman domin mu yi kyawawan ayyuka, waɗanda Allah ya tanadar mana tun da fari, mu yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Ai, mu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Almasihu Yesu musamman domin mu yi kyawawan ayyuka, waɗanda Allah ya tanadar mana tun da fari, mu yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |