Afisawa 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 A cikinsa ne kuma aka zaɓe mu mu sami gādo daga Allah, an kuwa ƙaddara mu ga haka bisa ga nufin wannan da yake zartar da dukan abubuwa yadda ya yi nufi yă yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 A cikinsa ne aka maishe mu abin gādo na Allah, an kuwa ƙaddara mu ga haka bisa ga nufin wannan da yake zartar da dukkan abubuwa yadda ya yi nufi yă yi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |