2 Timoti 4:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Amma kai, ka natsu cikin kowane hali, ka jure shan wahala, ka yi aikin mai bishara, ka cika dukan ayyukan hidimarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Kai kuwa, sai ka natsu a cikin kowane hali, ka jure wa shan wuya, kana aikin mai bishara, ka cika hidimarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |