Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




2 Timoti 4:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka iso nan kafin damina. Yubulus yana gaishe ka, haka ma Fuden, Lainus, Kalaudiya da kuma dukan ’yan’uwa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

21 Ka yi matuƙar ƙoƙari ka zo kafin damuna. Aubulus yana gaishe ka, da Budis, da Linas, da Kalaudiya, da kuma dukkan 'yan'uwa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




2 Timoti 4:21
11 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka zo wurina da sauri,


Dukan tsarkaka suna gaishe ku, musamman waɗanda suke na gidan Kaisar.


Ina fata in gan ka nan ba da daɗewa ba, za mu kuwa yi magana fuska da fuska.


’Ya’yan ’yar’uwarki wadda Allah ya keɓe, suna gaishe ku.


Sa’ad da za ka dawo, ka zo mini da alkyabbar da na bari a wurin Karbus a Toruwas, da kuma naɗaɗɗun littattafaina, tun ba ma fatun nan masu rubutu ba.


Sa’ad da na tuna da hawayenka, nakan yi marmarin ganinka, don in cika da farin ciki.


Dukan ’yan’uwa a nan suna gaisuwa. Ku gai da juna da sumba mai tsarki.


Yayinda kake kan hanyar zuwa kotu da maƙiyinka, ka yi matuƙar ƙoƙari ku shirya tun kuna kan hanya. In ba haka ba, zai kai ka gaban alƙali, alƙali kuma ya miƙa ka ga ɗan sanda, ɗan sanda kuma ya jefa ka a kurkuku.


Da zarar na aika Artemas ko Tikikus zuwa wurinka, sai ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka zo wurina a Nikofolis, domin na yanke shawara in ci damina a can.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ