2 Timoti 4:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun hari yă kuma kai ni mulkinsa na sama lafiya. A gare shi ɗaukaka ta tabbata har abada abadin. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun abu, ya kuma kiyaye ni, ya kai ni ga Mulkinsa na Sama. Ɗaukaka tă tabbata a gare shi har abada abadin. Amin! Amin! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |