2 Timoti 4:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma Ubangiji ya tsaya tare da ni, ya kuma ba ni ƙarfi, don ta wurina a yi cikakkiyar shelar saƙon har Al’ummai duka su ji. Aka kuma cece ni daga bakin zaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Amma Ubangiji ya tsaya tare da ni, ya ba ni ƙarfin sanar da bishara sosai da sosai, domin duk al'ummai su ji, aka kuwa cece ni daga bakin zaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |