2 Timoti 3:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Mutane za su zama masu son kansu, masu son kuɗi, masu taƙama, masu girman kai, masu zage-zage, marasa biyayya ga iyayensu, marasa godiya, marasa tsarki, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Mutane za su zama masu sonkai, da masu son kuɗi, da masu ruba, da masu girmankai, da masu zagezage, da marasa bin iyayensu, da masu butulci, da marasa tsarkaka, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |