2 Timoti 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 da kuma yadda tun kana ɗan jinjiri ka san Nassosi masu tsarki, waɗanda suke iya sa ka zama mai hikima zuwa ceto ta wurin bangaskiya cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 da kuma yadda tun kana ɗan ƙaramin yaro ka san Littattafai masu tsarki, waɗanda suke koya maka hanyar samun ceto ta dalilin bangaskiya ga Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |