2 Timoti 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Amma fa ka san wannan, za a yi lokutan shan wahala a kwanakin ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Amma ka fahimta, a zamanin ƙarshe za a sha wuya ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Mutumin da yake sanye da tufafin lilin, wanda yake a saman ruwan kogin, ya ɗaga hannun damansa da kuma na hagunsa sama, sai na ji yana rantsuwa da wannan da yake raye har abada, yana cewa, “Zai kasance na ɗan lokaci, lokuta da rabin lokaci. Za a kammala waɗannan abubuwa, sa’ad da aka gama ragargaje ikon tsarkakan mutane.”