2 Timoti 2:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so yă gamshi wanda ya ɗauke shi soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ai, ba sojan da yake a bakin dāga da ransa zai sarƙafe da sha'anin duniya, tun da yake burinsa shi ne yă faranta wa wanda ya ɗauke shi soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |