2 Timoti 2:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 In mutum ya tsabtacce kansa daga na farkon zai zama kayan aikin hidima mai daraja, mai amfani ga Maigida, kuma shiryayye domin yin kowane aiki mai kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Kowa yă tsarkake kansa daga ayyukan nan ƙasƙantattu, zai zama ma'aikaci mai daraja, tsarkakakke, mai amfani ga Ubangiji, shiryayye ga kowane kyakkyawan aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |